Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Matashi ya dauki hankula bayan da yayi Wuf da Hajiya Babba

Wannan matashin na ta daukar hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganshi yayi Wuf da wata Hajiya.

Bidiyon hotunan auren da suka yi ya karade kafafen sadarwa inda ake ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Kalli Bidiyon a kasa:

https://twitter.com/_mai_daraja/status/1916897088417177963?s=19

Ko wane fata zaku musu?

Karanta Wannan  Da Duminsa: Wutar Lantarkin Najeriya ta sake lalacewa a Yau Alhamis

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *