Saturday, June 27
Shadow

Duk namijin da bashi da katon ciki ba cikakken namiji bane, saikace mace? Inji shugaban matasa na jihar Filato, Saminu Maigoro

Shugaban matasa na jihar Filato,Saminu Maigoro ya bayyana cewa duk namijin da ke da cikin da bashi da girma bai cika namiji ba.

Yayi wannan magana ne a shafinsa na sada zumunta i da yace Namiji ba katon ciki sai kace mace?

Karanta Wannan  Dangote na sayarwa da kasashen waje mai a farashi me sauki fiye da Najeriya>>'Yan kasuwar mai suka koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *