Friday, December 5
Shadow

Katsinawa sun nishadantar dani sosai, ji na yi kamar a garin mu nake>>Shugaban kasa, Bola Ahmad

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, Katsinawa sun Nishadantar dashi sosai a ziyarar da ya kai jihar.

Tinubu ya bayyana hakane bayan da mawaka ciki hadda Rarara suka wakeshi da yaren Yarbanci.

Ya jinjinawa mawakan inda a wasu lokutan aka hangoshi yana rausayawa.

Karanta Wannan  Gwamnati ta nemi bankuna su fara kai mara rahoton duk wanda yayi hadahadar kasuwancin data wuce Naira Miliyan 5

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *