Friday, December 12
Shadow

Yadda Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya dakatar da tawagarsa har sai da yara ‘yan Makaranta suka gama wucewa a hanya

Yadda Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya dakatar da tawagarsa har sai da yara ‘yan Makaranta suka gama wucewa a hanya.

Wannan ya faru a hanyarsa ta koma wa gida, bayan ya halarci daurin auren ‘yar gwamnan jihar Katsina, A’isha Dikko Umar Radda.

Karanta Wannan  Karya Ake Min:Bance Na yi nadamar yin takara da Atiku ba, cewa na yi na gano mutanen mu basa son dan Arewa>>Inji Wanda yawa Atiku takarar mataimakin shugaban kasa Ifeanyi Okowa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *