Friday, December 5
Shadow

Bidiyo: Yanda jami’ar tsaron Matar mataimakin shugaban kasa ta so hana matar Rarara, A’isha Humaira daukar hoto da ita ya dauki hankula

Dogarin matar mataimakin shugaban kasa ta so hana matar Rarara daukar hoto da matar mataimakin shugaban kasar.

Hakan ya farune a wajan bikin zuwan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu jihar Katsina inda ya kaddamar da wasu ayyukan gwamna jihar sannan ya halarci wajan daurin auren diyar Gwamnan jihar, Dikko Radda.

https://twitter.com/sameera_muhd/status/1918690545334952236?t=HBBM6igaPMBHf1OtWPS0LA&s=19

Lamarin dai ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Allah Sarki: 'Yar Bautar kasarnan, Rofiat Lawal da aka yi gàrkùwà da ita ta shaki iskar 'yanci bayan da danginta suka biya kudin Fànsà Naira Miliyan 1.1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *