Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyo: Ni Ba Barawo bane shiyasa bana taba kayan Mutane, Kayan Gwamnati kadai nake dauka shima dan nasan ina da hakki a ciki>>Inji Wani Barawo da ‘yansanda suka kama

Wani da ake zarginsu da sata da lalata kayan Gwannati da aka kama ya bayyana cewa shi ba barawo bane.

Ya bayyana hakane a yayin da ‘yansanda suka yi holinsa yake amsa tambayoyi kan zargin da ake masa.

Yace baya son a ce masa Barawo shiyasa baya daukar kayan mutane, yace kayan Gwamnati kawai yake dauka suma dan yasan yana da hakki a ciki.

https://twitter.com/northern_blog/status/1920876294683685246?t=NafyQRORCRgORlLUCcNIhQ&s=19

Lamarin dai ya baiwa Mutane Mamaki.

Karanta Wannan  Nan ba Najeriya ba ce”: Jami'ian tsaron fadar Vatican sub hana Seyi shiga wajen taron Tinubu da Fafaroma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *