Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wata Budurwa ta yi bàtsà a shirin Brekete Family yayin da aka kira ta a waya, sai da kowa ya rike baki saboda abin da ta fada yayi muni

Husaini Abdulkadir dan Hajiya wanda shine ke gabatar da shirin Brekete Family ya kira wata matashiya a waya kai tsaye yayin da yake gabatar da shirin.

Saidai tana daukar wayar ta fara da maganar Batsa:

Kalli Bidiyon:

https://twitter.com/Sarki_sultan/status/1920835106450579898?t=EfU5PB3MIZjoICaBr8ss6A&s=19

Da yawa dai sun mata Allah wadai

Karanta Wannan  Tinubu dan kasuwane, Tara Dukiya yazo yi kamar sauran shuwagabannin Najeriya >>Inji Fasto Odumeje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *