Saturday, June 27
Shadow

An cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin India da Pakistan

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Indiya da Pakistan sun amince da yarjejeniyar tsagaita wuta ta nan take.

A wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Truth Social, Trump ya ce: “Bayan tattaunawa ta tsawon dare da Amurka ta shiga tsakani, ina farin cikin sanar da cewa Indiya da Pakistan sun amince da tsagaita wuta nan take.

“Ina yi wa duka Ć™asashen murna saboda amfani da hankali wajen amincewa da tsagaita wuta,” in ji Trump.

Karanta Wannan  Kamun da akawa Tsohon Gwamnan Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal siyasa ce kawai>>Inji PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *