Wani dan Najeriya mazaunin kasar Amurka ya koka da yanda ‘yansanda suka tareshi suna neman ya basu kudi.

Saidai yace bai basu hadin kai ba kuma da suka ga dai ba zasu samu abinda suke so ba sun kyaleshi ya tafi.