Friday, November 6
Shadow

Fasto kenan da yayi Alkawarin mayar da ruwa giya amma abu ya faskara

Wannan wani Fasto ne da yayi Alkawarin mayar da ruwa giya inda yace mabiyansa su kawo ruwa da yawa suka kuwa kawo suka taru dan ganin abin mamaki.

Saidai Abu yaki yiyuwa inda faston saidai gumi kawai yake amma Ruwa yaki komawa giya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ku more Rayuwarku kamin ku yi aure saboda rayuwar aure ba dadi, sai hakuri>>Wannan matar ta gayawa samari da 'yan mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *