Friday, December 5
Shadow

A yau Lahadi, Masana Kimiyya sun ce wani Mulmule daga Rana zai fado Duniyarmu inda zai iya lalata wutar Lantarki, da Intanet

Masana sararin samaniya na kasar Amurka, NOAA sun bayyana cewa, akwai yiyuwar wani mulmule daga rana zai fado Duniyarmu a yau Lahadi.

Sun bayyana cewa, mulmulen na da sauri sosai inda yake gudun kisan Kilometres 1000 a duk sakan ko dakika.

Sun ce zuwansa Duniyar mu ka iya shafar wutar lantarki da yadda Intanet ke aiki.

Saidai basu bayyana a wane yanki ne zai fado ba.

Karanta Wannan  Gwamnan Katsina ya ba da hutun aiki saboda ziyarar Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *