Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ba’amurkiya ‘Yar shekaru 68 ta auri matashi dan shekaru 25 a Najeriya

Wata mata ba’amurkiya me shekaru 68 ta zo Najeriya ta auri matashi dan shskaru 25.

Matar tace a shafin facebook suka hadu inda tace ya fara liking wani comment da ta yi ne inda daga nan suka fara magana.

https://www.youtube.com/watch?v=CNCGYAsOv9g?si=yCtzO2upWK8DXlTD

Tace ta taso daga kasarta tazo Najeriya suka hadu da masoyinta kuma yace yana sonta.

Karanta Wannan  Ganyen mangoro da amfaninsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *