Friday, December 5
Shadow

Karanta Jadawalin garuruwan Najeriya guda 18 da suka fi kowane karfin tattalin arziki, ko jiharka na ciki?

An bayyana garuruwa 18 a Najeriya da suka fi sauran karfin tattalin arziki.

Lafar StatiSense ce ta bayyana hakan:

Ga garuruwan kamar haka:

Legas

Abuja

Jos

Aba

Enugu

Maiduguri

Owerri

Onitsha

Kano

Ilorin

Kaduna

Sokoto

Zaria

Ibadan

Fatakwal

Abeokuta

Ogbomosho

Benin City.

Karanta Wannan  Kalli Hoto: Ganin Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai tsaye shi kadai a filin jirgi, babu 'yan rakiya babu jami'an tsaro yasa wasu suke cewa, mulki baya dawwama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *