Friday, November 6
Shadow

KALLI HOTUNA YANZU-YANZU: Wani matashi a Bauchi ya hau kan karfen wayar Salula (Mast) ba zai sauko ba sai Dr. Bala Wunti ya yarda zai yi takaran gwamnan Bauchi a 2027

Wani matashi a Bauchi ya hau kan karfen wayar Salula (Mast) ba zai sauko ba sai Dr. Bala Wunti ya yarda zai yi takaran gwamnan Bauchi a 2027.

Daga Humaid K Madaki

Karanta Wannan  Da Duminsa: DSS sun Gurfanar da Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kan yiwa wayar me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu kutse

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *