
Shiga tasharmu ta WhatsApp dan samun labarai: https://whatsapp.com/channel/0029VbA9rBN1SWt61nQZUj1g
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa zai kawo sulhu a yakin da ake yi tsakanin kasashen Iran da Israyla.
Shugaban ya bayyana hakane a kafarsa ta sada zumunta.
Yace yanzu haka ana kan tattaunawa kuma za’a cimma sulhu.
Yace kamar yanda yayi Sulhi tsakanin kasar India da Pakistan, hakanzai yi sulhu tsakanin Iran da Israyla.
Shugaban ya bayyana cewa, ko da a mulkinsa na farko yayi sulhu tsakanin kasashen Egypt da Ethiopia da kuma Serbia da Kosovo.
Yace dan haka wannan ma ba sabon abu bane a wajensa.
Shugaba Trump yace yana kokari sosai amma ba a yaba masa, yace amma yasan mutane na ganin kokarinsa.
Wannan na zuwane yayin da kasar Israyla ke ta kira ga kasar Amurka data shigar musu yakin da suke da kasar Iran amma Amurkar tace ba zata shiga ba.
Shugaba Trump yace sun yi magana shi da shugaba Vladimir Putin na kasar Rasha inda suka amince cewa a dakatar da yakin Israyla da Iran.
“TRUMP: I BROUGHT PEACE BEFORE… AND I’LL DO IT AGAIN, ISRAEL AND IRAN SHOULD MAKE A DEAL
“Iran and Israel should make a deal, and will make a deal, just like I got India and Pakistan to make, in that case by using TRADE with the United States to bring reason, cohesion, and sanity into the talks with two excellent leaders who were able to quickly make a decision and STOP!
Also, during my first term, Serbia and Kosovo were going at it hot and heavy, as they have for many decades, and this long time conflict was ready to break out into WAR.
I stopped it (Biden has hurt the longer term prospects with some very stupid decisions, but I will fix it, again!). Another case is Egypt and Ethiopia, and their fight over a massive dam that is having an effect on the magnificent Nile River.
There is peace, at least for now, because of my intervention, and it will stay that way!
Likewise, we will have PEACE, soon, between Israel and Iran! Many calls and meetings now taking place.
I do a lot, and never get credit for anything, but that’s OK, the PEOPLE understand.
MAKE THE MIDDLE EAST GREAT AGAIN!”
Source: Truth Social”