Friday, December 5
Shadow

Babban Sakatare a jihar Gombe da wasu mutane 4 sun rasu bayan dawo da wutar lantarki me karfi

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Dawo da wutar Lantarki me karfi ta yi sanadiyyar Rasuwar mutane 5 a unguwar Tudun Wada Pantami jihar Gombe.

Cikin wadanda suka rasu akwai babban sakatare a jihar, Abdullahi Kulani.

Lamarin ya farune da duku-dukun ranar Asabar inda aka kawo wutar Lantarki da karfi.

Hakanan Bayan wadanda suka rasu din akwai mutane 13 da suka jikkata a lamarin.

Kakakin ‘yansandan jihar, DSP Buhari Abdullahi, ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace bayan tashin wutar sun je gurin da lamarin ya faru inda suka kai wadanda suka jikkata Asibiti amma biyar daga ciki sun rasu wasu guda 13 sun jikkata.

Yace wadanda suka jikkatar na Asibiti suna samun kulawa.

Karanta Wannan  Fadar shugaban ƙasa ta yaba da ƙwazon Ribadu a matsayin NSA a watanni 25 da fara aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *