Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula.
Hadiza ta saka hotunan ne a shafinta na sada zumunta inda ta yi kamar wata ‘yar yrinya.