Friday, December 5
Shadow

Bidiyo: Ku kwantar da hankalinku Amare kuma zan muku wakar da zata share muku hawaye>>Ali Jita

Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya bayyana cewa ya samu sakonni bayan fitar da wakarsa ta yabon Uwar gida.

Saidai yace an nemi ya yiwa Amarya itama waka.

Yace wakar dan nishadi ne yayi ta kuma yana neman a zauna lafiya a gidaje.

Yace nan gaba kadan Amare su saurareshi zai musu wakarsu suma.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Matashiya da aka kama saboda ta yi murnar rashin shugaba Buhari ta bada labarin abinda ya faru daga farko har karshe, hadda yanda aka ce ta chire kayanta gabaa daya, ta yi Tumbur a ofishin 'yansanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *