Thursday, February 5
Shadow

WATA SABUWA: Bayan sarki Sunusi na II ya isa ƙasar Saudiyya tare tawagar gwamnan Kano yanzu haka kuma sarki Aminu Ado Bayero ya kama hanyar Saudiyya domin cika wasiyyar Marigayi Alh. Aminu Dantata na cewa idan ya rasu shine zai masa Sallah

Bayan sarki Sunusi na II ya isa ƙasar Saudiyya tare tawagar gwamnan Kano yanzu haka kuma sarki Aminu Ado Bayero ya kama hanyar Saudiyya domin cika wasiyyar Marigayi Alh. Aminu Dantata na cewa idan ya rasu shine zai masa Sallah.

Cikakken rahoto na nan tafe
A Dimokuraɗiyya

Karanta Wannan  Da Duminsa: A hukumance, Shugaban Amurka, Donald Trump ya haramtawa 'yan Najeriya da wasu karin kasashe 14 shiga kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *