An Samu Mace Ta Farko Da Ta Kai Matakin Farfesa A Bangaren Haɗa Magunguna A Arewacin Nijeriya.

Jami’ar Ahmadu Bello Dake Zaria Ta Ɗaga Likkafar Hajia Hadiza Usman Ma’aji Zuwa Matsayin Farfesa Akan Haɗa Magunguna Na Clinical Pharmacy, Wadda Ita Ce Mace Ta Farko A Arewacin Najeriya Da Ta Kai Wannan Matakin.
Wace Irin Fata Za Ku Yi Mata?
Daga Jamilu Dabawa