Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda kudan zuma ta shiga masallaci ana tsaka da sallah

Wannan Bidiyon yanda kudan zuma ya shiga masallacin jima’a na Auchi jihar Edo kenan.

Masallata da yawa sun tsere daga masallacin saidai rahotanni sun ce babu Wanda ya jikkata.

https://www.youtube.com/watch?v=xASMUTZGgsw?si=3PGfM7bgMIAuTVQ4

Lamarin ya baya mamaki.

Karanta Wannan  Muhammad Sanusi II ya goyi bayan zalunci a Kaduna>>Inji Shehu Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *