Friday, June 26
Shadow

‘Yan kasar Afrika ta kudu na ta murna bayan kashe ‘yan Najeriya 6

Wasu ‘yan Najeriya 6 sun gamu da ajalinsu bayan da aka kashesu a kasar Afrika ta kudu.

Saidai da bidiyon faruwar lamarin ya bayyana a kafafen sada zumunta, ‘yan kasar Afrika ta kudun sun rika yabawa wanda suka kashe ‘yan Najeriyar.

Sun yi fatan a kara kashe ‘yan Najeriyar da yawa.

Karanta Wannan  Yusuf Buhari Bisa rakiyar wasu danginsa sun jewa, iyalan Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi gaisuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *