Tuesday, April 7
Shadow

Sai da Buhari yayiwa kasarnan Rugurugu, Kiris ya rage ta talauce sannan ya mika min>>Inji Tinubu

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa ya karbi mulki Najeriya na daf da talaucewa.

Ya bayyana hakane a kasar Saint Lucia a yayin ganawa da ‘yan Najeriya mazauna kasar.

Shugaba Tinubu yace amma yanzu Najeriya ta dawo hayyacinta anata walwala.

Yace sun dauki matakan gyara sosai wanda suka dora kasar kan Turbar ci gaba.

Karanta Wannan  Bincike: Karanta Jadawalin jihohin da aka fi samun matan aure na aikata Zìnà, 'yan mata ma na lalata, Rahoton yace babu irin wadannan matan ko daya a jihohin Jigawa, Katsina da Kebbi sannan Kuma jihar Taraba ce ta daya a Arewa wajan aikata wannan masha'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *