Saturday, December 13
Shadow

Duk da ni dan Arewa ne, Amma dan kudu nake son a baiwa takarar shugaban kasa a 2027 a jam’iyyar mu ta ADC>>Datti Baba Ahmad

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Datti Baba Ahmad ya bayyana cewa, dan kudu yake son a baiwa takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2027.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Arise TV inda yace alkawari ne da ya kamata a ce an cikashi tsakanin mutanen Arewa da kudancin Najeriya.

Yace Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga Arewa yayi shekara 8 yana mulki hakanan ya kamata a bar kudu itama ta shakara 8 tana mulki kamin mulkin ya dawo Arewa.

Yace zai yi aiki tukuru dan ganin dan kudu ne aka tsayar takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2027 a jam’iyyar ADC.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Wani Manomi ke gayawa shugaba Tinubu ba dadi bayan da ya kai masararsa kasuwa aka ce buhu dubu 20, yace ba zata yiyu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *