Friday, December 5
Shadow

Taron Bikin Da na yi, Yafi Taron Siyasar Hadakar ‘yan Adawa ta ADC, inji Dauda Kahutu Rarara sannan yace ko shi ya tsaya takara sai ya kayar da Atiku

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa, Ko shi ya tsaya takarar shugaban kasa, sai ya kayar da su Atiku da El-Rufai.

Ya bayyana hakane a ganawarsa da kafar DLCHausa.

Rarara yace Dan haka hadakar ‘yan siyasar adawar ba zasu iya kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba.

Yace shi yafi su Atiku abinda zai fada yayi na taimakon Al’umma a zabeshi ballantana Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Rarara dai shine babban mawakin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wata Mata Mijinta ya sake ta ya bata kyautar Naira Miliyan 7 da Mota amma ta kirani tace bata so, Dan Allah a mayar masa da kudinsa da motarsa, ita dai ya mayar da ita, tana son zama dashi>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *