May 26, 2024 by Bashir Ahmed Wadannan sojojin kasar Israela ne da kasar tace an kashesu a wajan yakin da suke da falasdinawa. Karanta Wannan Bidiyo Da Duminsa: Kungiyar Hezzbuollaahh ta wulakanta kasar Israela inda ta lalata abinda take tare makamai dashi sannan ta shiga har inda Israelan ke ajiye danyen manta