Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Matatar Man fetur din Dangote ta sake rage farashin Man fetur

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Matatar man fetur ta Dangote ta sake farashin man fetur dinta.

An rage farashin man fetur din daga Naira 840 zuwa 820.

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da aka rage farashin daga 880 zuwa 840.

Dangote dai ya sha Alwashin sauke farashin man fetur di sa dan saukaka tsadar rayuwa

Karanta Wannan  Kalli Zafafan hotunan da baku gani ba na Ango Mawaki Dauda Kahutu Rarara tare da Amaryarsa A'isha Humaira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *