Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Aka kama wata Kirista na saka Hijabi ta rika wa’azi daga baya kuma ta cireshi bayan ta gama

Wannan wata Kirista ce da aka gani sanye da Hijabi tana wa’azi a cikin mota.

Bayan data kammala wa’azin sai ta cire Hijabin.

Wani dai da yake daukarta hoton Bidiyo ya rika tambayarta dalilin hakan amma bata bashi amsa ba.

lamarin dai ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Dama can ba cancanta aka bi ba, an bashi aikinne saboda yana kama da turawa, ya iya irin turancin turawa>>Jafar-Jafar kan ajiye aikin me magana da yawun shugaban kasa, Ajuri Ngelale

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *