Wani Dansandan Najeriya ya dauki hankula bayan da aka ga Bidiyon sa yana naushin matarsa saboda ta tambayeshi kudin makarantar Yara.
A Bidiyon an ga ‘ya’yansu na bashi hakuri amma bai kyale matar tasa ba.
Da yawa dai sun yi Allah wadai da lamarin.