
A yayin da ba’a dade da samun labarin Naziru Ahmad Sarkin Waka ya sayi motar G-Wagon ta Naira Miliyan 600 ba.
A yanzu kuma yana shirin sayen ta gabanta ta Naira Miliyan 900.
Babban yaron Nazirunne ya bayyana haka inda ya wallafa Bidiyon motar.
Ana dai ganin Nazir na gasa ne da Rarara.