Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: A karo na biyu bayan an ga Bidiyon su suna kokawa da zagin Juna, Gfresh Al-amin da matarsa sun sake shiryawa

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin a karo na biyu ya sake sanar da shiryawa da matarsa.

An ga Gfresh yanawa matarsa guda yana rera wakar sa’adu Bori.

Hakan na zuwane awanni kadan bayan da aka ga Bidiyon sa a live suna kokawa shi da matarsa, tana ce masa me yasa ya rungumi Sadiya Haruna shima yana cewa me yasa ta mai Munafurci.

Hakan na zuwanw yayin da tsohuwar Budurwar Gfresh Al-amin, Alpha Charles Borno ke masa tonon silili kan yanda soyayyarsu ta kasance.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ta je Saudiyya tana rokon Allah ya hana Salisu Umar Salinga Kwanciyar Hankali har sai ya biya mahaifiyarta kudadenta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *