Gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta iso Najeriya a cikin jirgin sama a filin jirgin jihar Katsina.
Ana jiran iyalansa su sakko da gawar.