Monday, August 24
Shadow

Hotuna: Dangote ya kaddamar da kamfanin hada manyan motoci a Legas

Babban Attajirin Najeriya, Aliko Dangote, ya kaddamar da kamfanin hada manyan Motoci a Legas.

Gwamnan Legas, Sonwo Olu, Kakakin majalisar tarayya, Goodswill Akpabio, na daga cikin wanda suka halarci bikin kaddamar da kamfanin.

https://www.youtube.com/watch?v=3mgRsma4s8o?si=fQCNR0Vvdd2Rfcsi

kamfanin zai rika hada manyan motoci akalla dubu 10 a shekara kuma zai samarwa da mutane dubu 3 aikin yi.

Karanta Wannan  YANZU YANZU: Sabida tsohon Allah da nake dashi a lokacin Mulkina Ko Fentin Gidana Ban Canja Ba A Tsawon Shekaru Takwas Da Na Yi Akan Mulki, Cewar Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *