Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa, Abokanta su Gfresh da Mai Wushirya duk kwarata ne.
Ta ce sukan kai mata harinnyin fyade amma Allah sai ya taimaketa ta tsalake.
inda ta alakanta hakan da cewa Addu’a ce ke kareta.