Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon yanda jami’an tsaro ke kula da dan Ministan Abuja, Nyesom Wike da ya jawo cece-kuce sosai

An ga Bidiyon dan Ministan Abuja, Nyesom Wike da yanda jami’an tsaro ke kula dashi wanda hakan ya matukar dauki hankula.

Da yawa sun bayyana mamaki da fadar cewa hakan bai dace ba.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1949459715622084960?t=mxxt1FrBW3k7IHMkcx56NA&s=19
Karanta Wannan  Shi ma mataimakin takarar Atiku a 2023, Okowa ya koma APC daga PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *