Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo da Duminsa: Wanda ya kirkiri Bidiyon AI na Sultan ya fito ya bayyana kansa inda yace DSS su saki Sultan su kamashi

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wani matashi ya bayyana inda yace shine ya kirkiri Bidiyon AI wanda yace shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya mutu sannan ya dora Bidiyon Shahararren me watsa labarai a Tiktok Sultan.

Hakan yasa hukumar DSS ta kama Sultan inda ta gurfanar dashi a gaban kotu bisa zargin Cusawa ‘yan Najeriya kiyayyar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Matashin dai yace yana kira ga hukumar DSS ta saki Sultan ta kamashi.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Gwamnatin jihar Kano ta nemi gwamnatin Tarayya ta biyata diyya saboda hana hawan sallah tsawon shekaru 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *