Friday, June 26
Shadow

Kungiyar Hezbollah ta ki amincewa da sulhu da kasar Israela

Kungiyar Hezbollah ta ki amincewa da tayin yin Sulhu da kasar Israela.

Shugaban Hezbollah din, Hassan Nasrallah ne ya bayyana haka.

Fada na ci gaba da kazancewa tsakanin kasar Israela da Hezbollah.

Ko da a jiya sai da Hezbollah tawa kasar Israela ruwan bamabamai masu yawa.

Kungiyar dai ta Hezbollah ta bayyana cewa tana goyon bayan samun ‘yancin Falasdinawa.

Karanta Wannan  Isra'ila ta kashe mutum aĆ™alla 100 a hare-hare da ta kai Lebanon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *