
Wata me Tiktok, Habiba ta bayyana cewa, Oga Sani take so da aure.
Oga Sani wani ne da ‘yar Tiktok, Shalele ta wallafa Bidiyonsa tsirara inda har al’aurarsa aka gani.
Kuma tuni ake ta magana akansa.
Saidai Habiba ita tace ta ji ta gani shi takeso.
Da yawa dai sun ce taga al’urarsa ne shiyasa take sonsa.