Friday, December 5
Shadow

Dan Datti Baba Ahmad me jami’ar Base University dake Abuja ya kammala karatu daga jami’ar Landan, Lamarin ya jawo cece-kuce

Dan Datti Baba Ahmad wanda shine ke da jami’ar Base ta Abuja ya kammala Karatu daga jami’ar Queen Mary University London dake kasar Ingila.

Lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa me yasa bai yi karatu a jami’ar babansa dake Najeriya ba.

Karanta Wannan  JANA'IZA: Marigayi Muhammadu Buhari Bai Taɓa Girmãma Køwa Kamar Yadda Shugaba Tinubu Ya Girmama Shi ba –Inji Shehu Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *