Mata a unguwar Kofar Mata a jihar Kano na zanga-zangar lumana akan faɗan daba da ya addabe su.
Freedom Radio ta rawaito cewa matan sun ce za su yi zaman-daɓaro a kan babban titin cikin gari har sai gwamnati ta zo ta saurare su.