
Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ta baiwa abokin aikinta, Jamilu Kochila gudummawar Naira Miliyan 1 a wajan bikinsa.
Itama Teema Makamashi ta baiwa Kochila gudummawar Naira 500,0000.
Hakanan akwai da kasuwa da ya baiwa Angon gudummawar Naira Miliyan 10.