Monday, December 9
Shadow

Kalli Bidiyo yanda masu shago da aka damesu da sata suka dana tarko suka kama barawon

Wannan Bidiyon ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga wani barawo ya zura hannu cikin shago zai yi sata.

https://twitter.com/whatsappblog9ja/status/1855329202096259432?t=-xXfdj7a76VqxEE7oWySsQ&s=19

Saidai ashe masu shagon suna nan a boye sun shirya masa inda suka kamashi.

Karanta Wannan  Yanzu-Yanzu: Gwamnatin tarayya ta bayyana Naira dubu sittin da biyu (62,000) a matsayin sabon tayin mafi karancin Albashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *