Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyo: Lokacin ina da kudi, matana 4 amma dana Talauce duk sun barni>>Inji Mai Dawayya

Tauraron mawakin Hausa, Aminu Mai Dawayya ya bayyana cewa a lokacin yana da budi, matansa 4.

Ya bayyana hakane a wata hira da RFIHausa suka yi dashi.

Ya bayyana cewa, Amma da kudinsa suka kare, duk sai kowa ya tafi ya barshi

Yace Asalin dalilin da yasa ake ce masa Mai Dawayya shine shi masoyin Rukayya Dawayya ne da Ali Nuhu kuma asalin sanarsa Achaba ne.

@rfi_ha

Ni na yj kwas na talauci, sai da ta kai ta kawo Kannywood gaba ɗaya bana ƙaunarta – Mawaƙi Aminu Lajawa Mai-Dawayya #kannywoodcelebrities #kannywood_exclusive #viraltiktok #viral #hausatiktok

♬ original sound – RFI Hausa
Karanta Wannan  An yi Gàrkùwà da mutane da yawa a kusa da Barikin Sojoji a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *