Friday, December 5
Shadow

Kalli Hoto: Ganin Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai tsaye shi kadai a filin jirgi, babu ‘yan rakiya babu jami’an tsaro yasa wasu suke cewa, mulki baya dawwama

Wani Hoton Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a tsaye a filin jirgin sama ya dauki hankula.

An ga El-Rufai tsaye shi kadai babu ‘yan rakiya babu jami’an tsaro.

Hakan yasa wasu ke cewa, Mulki baya dawwama.

https://twitter.com/AbbaM_Abiyos/status/1953032421042987076?t=hvboBBvl1YCPed_ZYvgpug&s=19
Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya aikawa majalisar Dattijai da sunan Janar Christopher Musa su tantanceshi a matsayin Minista tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *