Tuesday, April 7
Shadow

Kalli Bidiyo: Saboda Tsoron Allah Zai daina Tiktok, saboda matan aure suna ta bibiyarsa suna son ya aikata Alfasha dasu

Wannan Matashin ya bayyana cewa, zai daina Tiktok saboda matan aure na bibiyarsa suna son ya aikata alfasha dasu.

Ya bayyana hakane a Bidiyon da ya wallafa a shafinsa na Tiktok.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya ta gabatar da kasafin kudin Naira Tiriliyan N47.9trn na shekarar 2025

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *