Friday, August 14
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMI: Alhaji Atiku Abubakar Ya Dauki Nauyin Karatun ‘Yan Matan Arewa Da Suka Yi Bajinta A Gasar Turanci Ta Duniya Da Aka Gudanar A Birnin Landan

Alhaji Atiku Abubakar Ya Dauki Nauyin Karatun ‘Yan Matan Arewa Da Suka Yi Bajinta A Gasar Turanci Ta Duniya Da Aka Gudanar A Birnin Landan

Atiku zai dauki nauyin karatunsu har zuwa jami’a a duk inda suka ga daman yin karatun karkashin gidauniyarsa na Atiku Abubakar Foundation

Wane fata zaku yi masa?

Karanta Wannan  Rikicin jam'iyyar APC ya kara kazancewa, Sakataren jam'iyyar ya mayarwa Wike da martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *