Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotunan Attajiri, Dangote da diyarsa a wajan daurin auren shahararren mawaki, Davido a kasar Amurka

Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya halarci daurin auren shahararren mawaki, Davido da matarsa Chioma wanda aka yi a Miami dake kasar Amurka.

Diyar Dangote, Fatima ta raka mahaifin nata zuwa wajan daurin auren.

Auren na zuwane bayan da tuni Davido da Chioma suka haihu.

Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke da tsohon kakakin majalisar Dattijai, Sanata Bukola Saraki na daga wadanda suka halarci bikin.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kamfanin Wutar Lantarki sun janye yajin aikin da suke a Kaduna, Sokoto, Zamfara da Kebbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *