Friday, December 5
Shadow

Me kamfanin sayar da mota yace zai baiwa Nafisa Abdullahi data lashe gasar Turanci ta Duniya kyautar Naira Dubu dari biyar

Me kamfanin sayar da motar Manga Motors ya sha Alwashin baiwa Nafisa Abdullahi data lashe gasar Turanci ta Duniya kyautar Naira 500,000.

Hakan na zuwane bayan da gwamnatin tarayya ta baiwa Nafisa Abdullahi kyautar Naira 200,000 wanda hakan ya jawo cece-kuce.

Da yawa dai na ganin kudin da Gwamnatin tarayya ta baiwa Nafisa sun yi kadan matuka musamman lura da cewa kwanannan aka baiwa ‘yan kwallo mata kyautar dala $100,000 kowannensu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Dan Allah masu cewa na sheke su daina, su bari ta gaskiyar ta zo>>Inji Baba Dan audu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *