An ga yanda ‘yan daba ke zuwa suna gaisuwar Habu Dan Damisa a Kaduna suna faduwa kasa suna kirari da zagezage.
Hakan yasa wasu fadin cewa, da alama har yanzu tsugune bata kare ba.