Thursday, September 10
Shadow

Gwamna Uba Sani Ba Abokina Ba Ne, Yarona Ne A Siyasa, Cewar Elrufa’i

Gwamna Uba Sani Ba Abokina Ba Ne, Yarona Ne A Siyasa, Cewar Elrufa’i.

Wannan kalamai na El-Rufai na zuwane bayan da ‘yan daba suka tarwatsa taron jam’iyyar su ta ADC a Jihar.

El-Rufai dai ya zargi Uba sani da cewa shine ya tura musu ‘yan daba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wata Sabuwa, wanda ya saki Bidiyo Zulaihat yayanane kuma duk wanda ya kara kafeshi ya zageshi sai mun daureshi>>inji Wannan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *